Labarai
-
Kwankwaso Ya Shiga Lamarin Hausawa Mazauna Kudu
Masha Allah! Kwankwaso Ya Shiga Lamarin Hausawa Mazauna Kudu Da Aka Takurawa Saboda… Sanata Rabiu Musa Kwankwaso tsohon Gwamnan jihar…
Read More » -
Ya Kashe ‘Yar Yayarsa Sannan Ya Ƙwaƙule Mata Ido innalillahi
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Rani’un An Kama Wani Matashi Ya Kashe ‘Yar Yayarsa Sannan Ya Ƙwaƙule Mata Ido, A Zaria jihar…
Read More » -
Shugaban Ƙasa Muhammad Buhari Ya Tafi Ƙasar Spain
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya tafi birnin Madrid na ƙasar Spain don wata ziyarar da ya kai Turai. A yayin…
Read More » -
Dalilin Dayasa Sauran Jam’iyyu Suke Tsoron Jam’iyyar NNPP Ta Kwankwaso
Dalilin Dayasa Sauran Jam’iyyu Hamayya Suke Tsoron Jam’iyyar NNPP Ta Kwankwaso. Manyan dalilan da suka sa sauran Jam’iyyun hamaya Nijeriya…
Read More » -
Angano Dalilin Da Yasa Atiku Yake Faduwa Idan Ya Fito Takarar Shugaban Kasa
Angano Dalilin Da Yasa Atiku Yake Faduwa Idan Ya Fito Takarar Shugaban Kasa | Addua’r Sheikh Ja’afar. Assalamu alaikum watah…
Read More » -
Shin kunsan gwamnonin Najeriya da suka fi ko wanne gwamna kudi da kuma adadin abinda suka mallaka??
shin kunsan gwamnonin Najeriya da suka fi ko wanne gwamna kudi da kuma adadin abinda suka mallaka?? Assalamu alaiku warah…
Read More » -
Muhimmiyar Sanarwa :- Ɓata Gari Da ‘Yan Daba Na Kano Kun Shiga Uku
Muhimmiyar Sanarwa Daga Abdullahi Haruna Kiyawa. Bata Gari Na Yan Daba Na Kano Kun Shiga Uku. Muhimmiyar sanarwa daga kaka…
Read More » -
Ji Nake Kamar Zan Kashe Kaina 😭 Mijin Matar Da Aka Kashe Dubu Dari Biyu Ya Biya Aka Bashi Gawarta
Ji Nake Kamar Zan Kashe Kaina 😭 Mijin Matar Da Aka Kashe Dubu Dari Biyu Ya Biya Aka Bashi Gawarta.…
Read More » -
Gwanja da Breaker NNPP ta kwankwaso sabuwar waka
Ado Gwanja da Hamisu Breaker sun yi wa Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso shugaban Jam’iyyar NNPP mai alamar kayan marmari Waka.…
Read More » -
PDP ta tsayar da Barista Laila Buhari ‘yar takarar sanata a Kano ta tsakiya
Jam’iyyar PDP sun yi zaɓen fida gwani, sun tsayar da Barista Laila Buhari a matsayin ‘yar takarar sanata a yankin…
Read More » -
Buhari yaje Kano don jajen bom ɗin daya tashi a unguwar sabon gari
LABARAN HOTO: Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano sun kai ziyara fadar Mai…
Read More » -
Anyi kira da a sauke babban limamin Abuja Ibrahim Maqari |Fantami Yana shan suka…
Anyi kira da a sauke babban limamin Abuja Ibrahim Maqari, ta inda kuma Professor Isah Ali Ibrahim Pantami yake shan…
Read More » -
Rarara NNPP Kwankwaso Sabuwar wakar Rarara 2021
Sabuwar wakar Rarara NNPP wanda ya gwangwaje Kwankwaso. Kamar yanda ku ka sani cewa siyar Arewacin Nijeriya ɓan gare Kano…
Read More » -
Buhari ka sake bamu dama mu buga wasan duniya D’Tigress
Ƙungiyar ƙwallon kwando ta mata ta Nijeriya ta mayar da martani ga shugaban ƙasa Muhammad Buhari na janye Nijeriya daga…
Read More » -
Ƙasar Saudiyya Ta Bayar Tallafin Naira 131m Ga Marayu 1,960 A Kebbi
Ƙungiyar Masarautar Larabawa ta ƙasar Saudi Arabiya mai suna ( International Islamic Relief Organisation) ta bada naira miliyan 131 ga…
Read More » -
Sojojin sun kashe da’yan ta’adda 42, sun kama 20, sun ceto mutane 63 a Arewa maso gabas
Hedikwatar sojoji ta ce dakarun ta na Operation haɗin kai sun kashe ‘yan ta’adda 43 sun kuma 20 tare da…
Read More » -
Gasar kokowa tawagar Nijeriya ta tafi gasar cin kofin Afrika a Morocco
‘Yan wasan kokowa na Nijeriya sun tafi gasar kokowa ta Afrika wanda za’a gudanar a El- jadida dake ƙasar Morocco.…
Read More » -
Gwamnatin jihar legas ta sake garfafa dokar hana acaɓa a jihar
Gwamnatin jihar legas ta sake garfafa dokar hana acaɓa a ciki jihar daga ranar 1 ga watan yuni mai zuwa.…
Read More » -
Ministan Kuɗin Ta Dakatar Babban Akanta Kan Badaƙalar N8bn
Ministan kuɗi da tsare tsare ta ƙasa Zainab Ahmed dakatar da babban akanta janar na tarayya Ahmed Idris kan laifin…
Read More » -
‘Yan Bindiga Sun Kai Hari A Jihar Delta, Sun Kashe Mutum Ɗaya Da Ƙona Motoci Huɗu.
Mutum ɗaya ya mutu bayan da a ke zargin wasu ‘yan ungiyar masu fafutukar kafa ƙasar Biafra ( IPOB )…
Read More »