Labarai

Innalillahi wa’inna ilaihirraj un amarya ta rasu saura sati biyu daurin aurenta a kano..

Innalillahi wa inna ilaihirraj un kulli nafsin za’ikatul maut rai bakon duniya wata amarya ta rugamu gidan gaskiya ana saura sati biyu a daura aurenta .

wannan amarya mai suna ameerah yar jihar kano ce a unguwar ayagi ana gab da bikinta allah ya karbi kayarsa allah yaji kanta allah yayi mata rahama .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu