Labarai
-
Majalisa bata da hurumin gayyatar Buhari kan sha’anin tsaro –inji Malami
Antoni Janara na kasa kana Ministan Shara’a, Abubakar Malami a yau Laraba ya ce majalisar dokoki ta tarayya ba ta…
Read More » -
Pantami ya baiwa MTN,GLO,Airtel,9MOBILE umurni su dakatar da sayarwa ko yin rajistar sabbin layukan waya
Gwamnatin tarayya ta umurci duka kamfanonin sadarwa na waya dake fadin Nigeria su gaggauta dakatar da sayar da sabbin layukan…
Read More » -
DA DUMI-DUMI: Shugaba Buhari ya tsige shugaban hukumar NDE, Nasir Ladan
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya cire Dr. Nasiru Mohammed Ladan shugaban hukumar samar da aikin yi ta kasa “National Directorate…
Read More » -
DA DUMI-DUMI: Shugaba Buhari na ganawar sirri da duka Gwamnonin Nigeria 36 kan matsalar tsaro
Shugaban kasa Janaral Muhammadu Buhari yana ganawar sirri da duka Gwamnonin Nigeria 36 a fadarsa ta Aso Villa. Ganawar dai…
Read More » -
APC ta rushe duka shugabannin ta daga matakin sama har zuwa mazabu
Jami’iyyar APC ta sanar da rushe duka shugabanninta daga matakin kasa har zuwa shiyyoyi zuwa jihohi zuwa unguwanni zuwa mazabu…
Read More » -
Ofishin Jakadancin Nigeria a Jamus ya kori jami’in dake zina da mata kafin ya basu fasfo
Ofishin jakadancin Nigeria a kasar Jamus ya kori wani babban jami’in hukumar mai suna Martins Adedeji Oni, bayan samun sa…
Read More » -
A watan Nuwamba kadai an kashe mutum 216 anyi garkuwa da mutum 144 a Nigeria –Rahoto
Kididdiga ta nuna a watan Nuwamba kadai an kashe akalla mutum 216 a Nigeria kuma an yi garkuwa da mutum…
Read More » -
Mafi yawan Almajirai dake gararamba a tituna ba yan Nigeria bane –inji Ganduje
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce mafi yawan Almajirai gararamba a titunan Nigeria ba yan Nigeria bane…
Read More » -
Ko an sake bani shugabancin APC ba zan karba ba –inji Oshimole
Tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa da aka tsige Adams Oshiomhole ya sha alwashin cewa ba zai taba yarda ya…
Read More » -
KALLI: Wani angon ya mutu jim kadan da daura aurensa
Ita wannan duniya ba komi bace, ga duk masu daukar ta da zafi lallai su shiga taitayinsu Daga Manuniya Wannan…
Read More » -
TURA TA KAI BANGO: Mutanen gari sun fatattaki yan bindiga har sun kashe mutum daya
Jama’ar gari sun yi kukan kura kan wasu yan bindiga da suka kai farmaki kauyen Duwaduwa dake jihar Bauchi inda…
Read More » -
Ta leko ta koma: Jami’ar Amurka ta ce bata baiwa Ganduje Farfesa ba
Jami’ar East Carolina ta kasar Amurka, ECU, ta karyata sanarwar da Gwamnatin jihar Kano ta fitar cewa wai Jami’ar ta…
Read More » -
Kotun daukaka kara ta amince da hukuncin kisa da aka yankewa Maryam Sanda
Kotun daukaka kara dake Abuja a yau Juma’a ta goyi bayan hukuncin kisa da kotun farko ta yankewa Maryam Sanda,…
Read More » -
Buhun shinkafa ya koma N19,000, masu boye kayan abinci sun shiga Uku
Masu tara kayan abinci suna boyewa domin sayar wa da tsada sun shiga uku domin kuwa kungiyar masu sarrafa shinkafa…
Read More » -
Nan da shekara 20 ma ba lallai a iya magance ta’addanci a Nigeria ba -Buratai
Shugaban sojin Nigeria Laftanar Janar Tukur Buratai ya yi martani ga masu kiraye-kirayen shugaban kasa da ya sauke su saboda…
Read More » -
EL-RUFAI: Muna fama da rashin tsaro gashi mafi yawan yan sanda sun koma yiwa matan manya dakon jaka
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya ce mafi yawan Gwamnoni a fusace suke kuma basu da yadda suka iya…
Read More » -
Daukar mataki aka zabi Buhari yayi ba Allah wadai ba, idan ya gaza ya sauka
Shima fitaccen Malamin nan na garin Abuja, Sheikh Muhammad Nuru Khalid ya yi martani game da tabarbarewar tsaro a Gwamnatin…
Read More » -
Ko kai ne ka zama shugaban kasa yau sai ka zama abun tausayi indai ka samu irin mutanen dake kewaye da Buhari –Sheikh Daurawa
Fitaccen Malamin addinin musulunci a Nigeria, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa daga jihar Kano ya fasa kwai dangane da irin kalubalen…
Read More » -
Babu sauran yin uzuri ga Shugaban kasa a wannan lokacin
Duk wadannan abubuwan da suke faruwa na tashin hankali da kashe kashe a yankin Arewacin Najeriya, Shugaban kasa ya bada…
Read More » -
Laifin da yasa Boko Haram sukayi wa manoma 43 yankan rago a Borno
Manoman shinkafa 43 kenan da akayiwa yankan rago a safiyar jiya Asabar a Maiduguri! Laifinsu shine su ba ‘yayan Buhari…
Read More »