Labarai

Soyayya gamon jini kalli video yadda wata baiwar Allah take son wani mahaukaci….

Soyayya gamon jini kalli video yadda wata baiwar Allah take son wani mahaukaci….

Wannan abin akwai abin ban mamaki domin babu wanda yayi tunanin irin haka zata iya faruwa ace yau kaga zan kadadediyar budurwa amma ta bijirewa da mahaukaci soyayyar ta wannan abin akwai rikitarwa.

Daman ance soyayya gamon jini ce dan haka mutane su daina daga hankalinsu akan haka saboda shi so tsuntaune yakan tashi daga nan ya koma nan dan haka wannan ba wani abu bane.

kalii cikakken video a Nan kasa 👇👇👇

Addu’ar da wasu sukeyi shine Allah yasa dai ba yaudarar wannan mahaukacin zatayi ba ta fara sonshi kuma ta gudu ta barshi wanda hakan zai iya kara saka masa hauka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu