Labarai
-
Hukumar NSCDC ta kama mata 2 da laifin safarar mata a Kwara
Jami’an tsaron farin kaya na Civil Defence NSCDC reshen jihar Kwara ta kama wasu mata guda 2 da laifin safarar…
Read More » -
Mbappe ya amince da yarjejeniyar siri da suka yi da Madrida
Kylian Mbappe ya amince da yarjejeniyar siri da suka yi da Real Madrida inji Athletic. Kwantiragin Mbappe PSG zai ƙare…
Read More » -
Mutum tara 9 ne suka mutu a fashewar iskar gas a Kano
Adadin wanda suka mutum ya ƙaru zuwa tara a fashewar gas a Kano, ta inda aka ringa tsamo gawarwakin daga…
Read More » -
KANO :- Ganduje ya janye takarar sa ya barwa Barau Jibirin Maliya takarar sanatan Kano ta Arewa.
Bayanai na nuni da cewa Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje sun sami fahimtar juna da Sanata Kano ta…
Read More » -
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 1, Sun Sace Mutum 20 A Kaduna
Wasu ‘yan bindiga da aka ce suna da yawa wajen sun kai farmaƙi ƙauyen Kurmin Data da ke dake da…
Read More » -
Siyasar Kano :- Shekarau yaƙi amsa gayyatar Buhari saboda ya gano gayyatar ta ƙarya ce
Sanatan Kano ta tsakiya Ibrahim Shekarau tsohon Gwamnan jihar Kano ya yaƙi amsa gayyatar Gwamna Ganduje, na zuwa Abuja dan…
Read More » -
Buhari ya yi tir da kisan da aka yiwa ɗaliba Deborah a Sokoto
Shugaban ƙasa Muhammad Buhari ya miƙa ta’aziyyar sa ga iyayen Deborah ɗalibah kwaleji Shehu Shagari dake Sokoto wanda ajali ya…
Read More » -
Buhari ya gana da minstoci 9 masu murabus a kan takara
Shugaban ƙasa Muhammad Buhari, a ranar juma’a ya yi wata ganawar bankwana da minstoci 9 da suka sauka Daga muƙaman…
Read More » -
Buhari sunyi zama sirri da Godwin Emefiele Gwamnan Banki
A ranar Alhamis ne aka hangi shugaban ƙasa Muhammad Buhari da Gwamnan Bankin Nijeriya Godwin Emefiele sun yi zama sirri.…
Read More » -
Wani Dutse da ya shafe shekaru 400 yana ci da wuta
Wannan wani Dutse ne da ake kira da” Yanar Dagh” a ƙasar Azarbaijan wanda ya kwashe shekaru 400 yana ci…
Read More » -
Rashin Tsaro :- ‘Yan ta’adda sun kashe sojoji 6 a jihar Taraba
Hukumar sojojin Nijeriya ta tabbatar da mutuwar sojoji shida 6 a wani harin kwantan ɓauna ‘yan ta’adda suka kai wa…
Read More » -
Kwankwaso yace ƙofa a buɗe take da kowa NNPP
Tsohon Gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso yace ƙofa a buɗe take da kowa na Jam’iyyar NNPP ga duk…
Read More » -
El-Rufa’i ya sake yin kira da a sa bom a matsugunan ’yan ta’adda
Gwamnan jihar Kaduna Nasir El- Rufa’i ya yi umarni da a cigaba da kai hare – hare a guraren da…
Read More » -
Tinubu ya roƙi wakilan APC na Gombe domin samu ƙuri’u
Jagoran Jam’iyyar APC na ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci wakilai daga jahar Gombe da kar su sake su zaɓi…
Read More » -
Morocco Zata Karɓi Baƙuncin Wasan Ƙarshe Na Gasar Cin Kofin Zakarun Turai CAF
A ranar 30 ga watan mayu ne Morocco zata karɓi baƙuncin wasan ƙarshe na gasar cin kofin CAF na shekarar…
Read More » -
Mutum 25 Suka Sai Fom Ɗin Takarar Shugaban Ƙasa A Jam’iyyar APC
Jerin sunayan waɗan da suka sai fom ɗin neman takarar mulkin Nijeriya, susu 25 wasu daga cikin su gwamnoni ne…
Read More » -
Sanata Ahmad Lawan ya siyi fom din takarar shugaban ƙasa 100m
Shugaban majalisar dattawan Nijeriya Sanata Ahmed Lawan, Ya sayi fom din takarar shugaban ƙasa A karkashin Jam’iyyar APC akan kudi…
Read More » -
Buhari kullum da talakawan Nijeriya yake kwana a ransa – Badaru
Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru yace shugaban ƙasa Muhammad kullum da talakawan Nijeria shugaban ƙasa Muhammad Buhari yake kwana a…
Read More » -
APC Tasa Miliyan 100 Shine Kudin Siyan Fom Din Tsayawa Takarar Shugaban Kasa a 2023
Jam’iyyar ta APC tace naira miliyan 100 ne kudin fom din takarar shugaban kasa a 2023 – Fom din takarar…
Read More » -
GARAMBAWUL: Burina mu kammala wa’adin mulkin mu ana kewar mu –El-Rufai
GARAMBAWUL: Burina mu kammala wa’adin mulkin mu ana kewar mu –El-Rufai Daga Manuniya Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana…
Read More »