Labarai

Innalillahi An Fitar Da Bidiyon Miji Da Mata Lokacin Da Suke Rayuwar Aure A Kan Gado

An Fitar Da Bidiyon Miji Da Mata Lokacin Da Suke Rayuwar Aure A Kan Gado

Bidiyon wasu ma’aurata amarya da ango yayi dirar mikiya cikin duniya soshiyal midiya kafafen sada zumunta na zamani. Dalilin yanayin da sabon auren suke a cikin bidiyon ya janyowa wannan amarya da ango zagi.

Mutane da yawa wanda sukayi ido biyu da wannan bidiyo sunce akwai mutum na ukku wanda ya dauki wannan bidiyo duba da yadda akayi bidiyon da kuma yadda amaryar take juyowa tana kallon kamera din da ake masu bidiyo.

Abinda suke a cikin wannan bidiyo mutane sun bayyana a cikin sanin yakamata da ladabi da biyayya a addini. Baki cancanta suyi bidiyo ba bare kuma har ace an dauke shi qn daura shi a soshiyal midiya.

Bayan dogon bincike da 24blog ta gudanar bata gano asalin su waye a cikin wannan bidiyo ba. Yan wata kasa najeriya ce ko yan kasar nijar ne. Sannan duk yawon da wannan bidiyo yake a kafar sada zumunta ana zagin su saboda shi haryanzu basu fito sun baiwa mutane hakuri ba.

Wannan shine wanda yake yawo Cikakken bidiyon a nan ƙasa 👇:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu