Labarai

Haduwar Ali nuhu adam zango abubakar bashir Mai shadda Musa Mai sana’a suka dauki hankalin mutane

Yadda jaruman kannywood suka dauki hankulan mutane a wani sabon video date suka saki a wani talla da sukuyi.

Kasancewar mutane na ganin cewa jarumi Ali nuhu da adam zango kamar kansu ba a hade yake ba yasa a duk lokacin da sukayi wani abu tare dake matukar burge mutane.

Kalli cikakken video a kasa

Duk Namijin da yake fama da kankancewar mazaku ta hanyar sanyi ko aikata istimna’i, to in sha Allahu wannan maganin yana warke wadannan matsalolin.

Kankancewar mazakutar Namiji ya kasu kashi uku kuma kowanne yanada nasa matsalar sai dai wani yafi wani.

(1) Na farko akwai wanda Mazakutarsa take kankancewa ya koma kamar na karamin yaro musamman a lokacin sanyi, to amma lokacin da yaji sha awa yana iya mikewa ya girma ta yanda zai iya jima’i amma bayan yayi inzali mazakutar tasa tana kara kankancewa.

Hakika wannan bashi da wata matsala babba sai dai idan hakan tana faruwa da kai zan baka shawara ka kasance me tsarki da ruwan dumi amma ba wanda yake da zafi sosai ba kuma yanada kyau ya zama iyalinka zata iya tayar maka sha’awa bayan inzali.

(2) Akwai wanda lokacin da baya sha’awa gabansa be kankance ba amma koda yaji sha’awa baya kara girma ma’ana sai dai kawai ya kumbura ya mike babu abinda yake karuwa to wannan shima babu matsala sosai, sai dai ya kamata ka rage cin zaki da maiko.

(3) Wani kuma mazakutar sa tana kankancewa lokacin da bayajin sha’awa amma kuma koda yaji sha’awar baya karuwa sosai duk irin sha’awar da yaji baya wuce tsayin 3-inc ko 8-cm.

Wannan irinsa shine ya dace ya nemi magani domin bincike ya nuna Namijin da yake gamsar da mace sosai shine wanda mazakutar sa takai 5-inc ko kuma 10.3-cm kaurin kuma ya kai 3-cm lokacin da yake cikin sha’awa.

ME MATA SUKAFI SO TSAYI KO KAURIN MAZAKUTA.


Babu sahihin bayani akan wanda yafi gamsarda mace domin kowacce mace da abin da takeso, sai dai wanda farjinta yake bude tafi bukatar namiji me kaurin mazakuta ita kuma wanda take matse tafi bukatar me tsayi a takaice kowanne yanada matukar muhimmanci a wajen namiji kuma bazaka gane hakanba sai ka rasa daya daga ciki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu