Labarai
Jawabi daga bakin matashin daya kashe mahaifiyarsa a kano innalillahi wa inna ilaihirraj un

Innalillahi wa inna ilaihirraj un duniya tazo karshe wallahi wani matashi ya kashe mahaifiyarsa a kano unguwar rimin kebe burget .
wannan masifa ta shahara bakadanba saboda a yanzu haka wannan matashi daya kashe mahaifiyarsa yana hannun hukumar yan sanda .
Allah ka tsaremu da irin wannan masifa allah kama na jarrabawa dai dai da imaninmu ameen summa ameen mun gode da ziyartar wannan site .
thanks for watching .