Labarai

Masha Allah Jaruman kannywood da sukaje aikin Umarah acikin watan azumin nan…

Masha Allah Jaruman kannywood da sukaje aikin Umarah acikin watan azumin nan…

Jarima A’isha humaira da jaruma Maryam Yahaya duka suna cikin jaruman kannywood wanda suka samu zuwa kasar Saudiya domin gudanar da inada acikin watan azumin nan da muke ciki.

Akwai produce Bashir mai shadda wanda shima yaje tare da mahaifiyarsa da kuma matarsa duka suna wannan kasar kuma anga hotuna da video nasu yana yawo suna gidanar da ibada a kasa mai Tsarki.

kalli Cikakken video a Nan kasa

Sai Tsohuwar jaruma Mansura isa itama taje wannan kasar tare da yarinyar ta harma tsohon mijinta shima anga hotonsa a wannan kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu