Kannywood
Allah Sarki Kalli Yadda Kwankwaso da tawagarsa Suka isa Cikin Asibiti Domin Duba lafiyar Mawaki Tijjani Gandu

Allah Sarki Kalli Yadda Kwankwaso da tawagarsa Suka isa Cikin Asibiti Domin Duba lafiyar Mawaki Tijjani Gandu.
Kamar dai yadda aka sani a jiya da daddare ne Allah ya jarabci Mawaki Tijjani gandu da hadarin mota, tijjani Gandu dai ya kasance Fitaccen Mawakin Kwankwasiyya a Jahar Kano wanda Ya bada Matukar Gudunmawa a tafiyar Kwankwasiyya har takaiga Matsayin abba yaci gwamna a jahar kano.
Shafin Kannywood Exclusive a kafar Sadarwa na Instagram sune suka wallafa labarin a hadarin daya faru dashi a shafinsu inda suka bayyana cewa yana kwance asibiti domin ceto Lafiyar sa.