Kannywood
Ambawa Dauda Kahutu Rarara Gida da Mota da Kuɗi akan sabuwar waƙar da Rarara ya yiwa Tinibu.
Ambawa Dauda Kahutu Rarara Gida da Mota da Kuɗi akan sabuwar waƙar da Rarara ya yiwa Tinibu.
GA CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA
Ambawa Dauda Kahutu Rarara Gida da Mota da Kuɗi akan sabuwar waƙar da Rarara ya yiwa Tinibu
CBN Ya Musanta Batun Daina Amfani Da Sabbin Kudin Naira Da Aka Sakewa Fasali
Babban Bankin Kasa CBN ya karyata rahotannin da ke cewa yana shirin kawar da sabbin takardun kudi na Naira 1,000, da N500 da kuma Naira 200 da aka yi wa kwaskwarima.
Jaridar DIMOKURADIYYA ta tattaro cewa Babban bankin ya fayyace cewa rahotanni a shafukan sa na sada zumunta a ranar Lahadi a cikin wata sanarwa da ta Ag. Daraktan Sadarwa na Kamfanin, Dr Isa AbdulMumim.