Labarai

Kalli Yadda Hamisu Breaker yasaki wani Bidiyon Waka Wanda yatada hankalin mawaka…..

Kalli Yadda Hamisu Breaker yasaki wani Bidiyon Waka Wanda yatada hankalin mawaka…..

Jarima Maryam Yahaya da ta saki wani faifan vedio a ƙasar Saudiya wanda bai dace ba.

Kowa yasan garin Saudiya garine wanda ake gudanar da ibada babu dare babu rana amma kuma wannan abinda sukayi na mayar da garin wajen yin video da yin tiktok yasa ana musu kallon wa’yanda basa girmama garin da Allah yafi so.

Jarumar ta dade bata saki hoto ko kuma vedio ba sai a wannan lokacin kuma abun bakin ciki data tashi sai ta saki akasar Saudiya wanda al’umma suke girmama wannan kasar da kuma shaukin zuwa su kuwa sun mayar da garin wajen video da hotuna.

Allah ya sawake Amma dai a yanzu haka an fara cece kuce akan abinda jarumar tayi da yawa an daina ganin mutuncinsu.

Masha Allah Kalli vedio yadda jaruma Rakiya Musa take wani abu ta birge mutane.

Wannan jarumar yanzu tana matukar jan zarenta dan haka yanzu ake ganin kamar tayiwa jarumai da yawa zarra a kannywood saboda yanzu duk inda kayi zancen kawai wannan jarumar akeyi saboda tausayi da take baiwa mutane.

Wasu suna cewa wannan jarimar ba karaar kyakkyawa bace saboda a fuska suna kama da tsohuwar jaruma ummi Rahab ita kuwa ansan irin kyan da jarumar take dashi.

Jarumar haifaffiyar kasar Niger ce kuma har yanzu bata da wata kasa da take yawan zama kamar kasarta ta haihuwa wato ƙasar Niger.

Mutane baka rabasu da zance irin wannan kowa bashi da aiki sai kakalo laifin wani domin ya tozarta taso a daina ganinsa da kima da kuma mutunci wannan abin babu wanda yakai yan kannywood karbar kalubale a kansa.

Kowa yasan cewa dan uwa da dan uwa suna da damar rungumar juna domin dukansu shakikaine dan haka a musulunci ba wani laifi bane dan sun aikata hakan matukar ba sunyi bane domin suji dadi.

Duk da surutun da mutane sukayi ko kadan hakan baisa wannan jarumar taji babu ba domin ta riga ta bayyana alakarsa da ita tace dan uwantane kuma kowa yadda dan uwa yake a wajen dan uwa.

ba. Saboda haka idan Kifi da tsuntsu su ka ji su na son junan su, to babu laifi. Amman wace irin rayuwar za ayi? Kuma a ina za ayi ta?

Na ce yanzu dai ka fahimci irin rayuwar family din wannan yarinyar da kuma irin kallo da shirin da ta ke yi ma rayuwar ta ta nan gaba. Saboda haka za ka iya? Idan soyayya ta ja ku kun yi aure yanzu, me zai faru yau da gobe? Ka San kuma yau da gobe shine aure. Sannan kuma ka san ka na da wata matar wadda ita da dangin ta su na ma ka kallon Kai kamar wani hamshakin mai kudi ne. Ya ka ke ganin zaman zai kasance?

Daga karshe dai aboki na ya gamsu da cewar yarinyar nan ta fi karfin shi. Mu ka je tare kuma ya fada ma ta gaskiya. Ya kuma fada ma ta gaskiyar dalilin shi. Abun mamaki, yarinyar nan ta yi murmushi ta ce to Allah ya sa hakan shine ma fi alkhairi. Sannan ta ce bari in ba ku shawara don gaba. Ta ce ma na:

“Duk lokacin da mutun ya ki sayen nama mai kyau domin ya na ganin ya yi ma shi tsada, ya je ya sayi kafar sa, to lallai kam zai ji da kudin icce. Kila ma sai ya yi ciko”

To irin wannan banbancin matsayi a tsakanin ma’aurata wanda ka iya janyo matsaloli acan gaba bayan aure shi ne hukuncin ‘AL – KAFA’AH’ ya ke kokarin magancewa.

Al-kafa’ah na nufin compatibility in marriage. Watau ana iya cewa daidaito. Watau kowa ya auri tsarar shi, musamman mazaje. Ba a cika samun matsala ba idan mijin ne sama da mace wajen ilimi, arziki, danganta har ma da addini. Amman inda mace tafi mijin ta arziki, ilimi ko kana talaka tibis ka je ka auro diyar wani babban basarake ko hamshakin mai kudi, to Kai ma ka San fa akwai abinda zai biyo bay.

Mazhabobin Hannafi, Shafi’i da Abu hanifa sun yarda da hukuncin Al-kafa’ah. Malikiyya ne su ka takaita akan hadisin manzon Allah inda ya ke cewa “idan kun yarda da addinin mutun da dabi’un shi, to ku ba shi aur.

Amman a gaskiya akan samu irin wannan auren da ake yi a tsakanin ma’aurata ma su banbancin matsayi, inda macen kan fi mijin, daga baya kuma matsaloli su yi ta tasowa musanman daga bangaren mijin.. inda za ka ga mijin ya na jin cewa ta raina shi ko kuma dangin matar sun raina shi. Shi da dangin shi. Ko kuma ita matar ta ji duk ta takura sabida shiga wata sabuwar rayuwa wadda ba ta saba da ita ba a bay.

Wadansu kuma sai ka ga Allah ya daidai al’amarin sun zauna lafiy.

Kyautar kayan salla da masoyin jarima A’isha najamu izzar So ya kawo mata abin ya birge masoyanta.

Wannan jarumar a halin da ake ciki yanzu duk jaruman kannywood babu wanda ya kaita yawan masoyan da samari shi yasa take sharafinta kuma tafi kowa media a masana’antar kannywood domin irin abin alkhairin da take samu daga wajen mutane da masoyanta.

Ku kalli wasu kayayyakin da zata gudanar da bikin sallah da wannan masoyin nata ya kawo mata ya firgita mutane
Me akayi da maza wasu suna tsoran kar irin wannan abin yana hadasu da masoyansu suna Rigima saboda rashin kai irin wannan kayan da bikin sallah.

Jarumar ta bayyana jin dadin ta akan wannan lamarin kuma tace ita da wannan masoyinta mutu ka raba tsabar jin dadi da tayi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu