Labarai

Masha Allah Jarumin kannywood Daddy hikima yana rera yabon Annabi….

Masha Allah Jarumin kannywood Daddy hikima yana rera yabon Annabi….

Matashin Jarumin kannywood Daddy hikima yana rera yabon Annabi Sallallahu alaihi Wasallam da wani shahararren sha’iri.

Ga duk wanda yake kallon finafinan wannan jarumin yasan maabocin yabon Annabi ne sannan kuma komai zai fada yana yawan cewa Annabi wannan yasa jarumin yake da yawan farin jini a wajen jarumai sannan jarumine mai kaifin basira musamman a inda yake yawan fitowa.

Wannan yabon da akaga jarumin yana yi shima yasa mutane sun kara ganin kimarsa saboda.


Kowa yasan mutanen Kano mutane ne masu kaunar Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam bayan haka daman shi Abale dan jihar Kano ne.

Kalli cikakken video a Nan kasa 👇

Shi kuwa matashin mawakin mai yabo a yanzu shine wanda tauraruwarsa take haskawa duk cikin masu yabon Annabi babu wanda ake sauraren wakokin sa kamar wannan mawakin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu