Labarai

Duk jariman kannywood sun koma Kwankwasiya Ado gwanja da Ali jita sunyi sabuwar waka…

Duk jariman kannywood sun koma Kwankwasiya Ado gwanja da Ali jita sunyi sabuwar waka….

Wannan dai ba wani abu bane domin kowa yasan yan Film su daman gwabnati suke bi indai mutum bashi da gwabnati tofa su basa wannan layin haka ya kamata mutane su duba
Su daina zagin yan kannywood.

Kafin a shiga zabe kusan duka Jaruman kannywood suna layin gwaba Ganduje amma kuma bayan bayyana wani sabon gwabna wanda ya lashe zaben sai akaji jarumai da yawa sunbar wannan layin sun koma wajen Abba gida gida.

Amma ana ganin akwai jaruma guda daya wacce duk halin da ake ciki bazatabar jikin mawaki Rarara ba itace A’isha humaira saboda yadda yan wannan bangaren suke girmamata babu gaba dacin mutunci.

Kalli Cikakken videon Wakar🖕🖕

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu