Labarai

Abun Tausayi Ali Ya Tuna Da Ahmad s Nuhu An Samu Mafuta A Fadan Niger Da Nigeria

MAGUN GUNA

Maganin Sanyi (Infection) Na Gaba Sahidan Dake Haddasa Rashin Kuzari Yayin Saduwa.

Bayani gane da maganin sanyin mara
(infection) wanda a wannan zamani yake addabar maza da mata masu aure da marasa aure, insha Allah ga maganin sa.

Kamar masu fama da

  1. Kaikayin gaba.
  2. Zafin fitsari.
  3. Ciwon mara.
  4. Fitar farin ruwa.
  5. Fitar kuraje.
  6. Kankantar gaba.
  7. Daukewar shaawa.

Dadai sauran matsaloli da sanyin ke haddasawa su insha Allah indai suka juri yin wannan hadi Allah zai basu waraka,kuma Zasu sami sauki.

Amma wani jan hankall guda.

Mutane da yawa suna da gaggawa wajen neman magani,babu yadda zaai kana dauke da ciwo tsawon wasu shekaru ya riga yayi maka katutu(chronic)sannan kace zaka sha maga cIKin kankanin lokaci ka samu sau.

Bawal hakan baya faruwa bane, amma dal a rika bi a hankali da kuma bin kaida domin samun dacewa.

ABINDA ZAA NENA.

  1. Garin Kusdul hindi.
  2. Garin habbatussauda.
  3. Lemon tsami.,
  4. Lemon zaki.

YADDA ZAA HADA:

Da farko zaka samu garin habbatussauda kamar chokali 10 cikakke garin kusdul chokali 20 cikakke shima, sai ka hade su waje daya ka chakuda.

Zaa rika diban hadin kullum chokali 1 da lemon tsami guda 2 lemon zaki guda 2 duk a hada a tafasa da ruwa cikin kwanan sha bayan an tafasa shi sai a sauke a tace shi a rika sha sau 4 a rana kofi dai dai ldan kana da iyali tare zaku sha kullum haka har wata 1.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu