Labarai

Innalillahi Ku kalli yadda wasu Mata ke saduwa da junan su Cikin wannan Wata….

Innalillahi Ku kalli yadda wasu Mata ke saduwa da junan su Cikin wannan Wata….

YADDA WASU MATA SUKA KWARE WAJEN JAN HANKALIN MAZAJEN SU

Wata mata tace, idan zan tashi miji na daga bacci dan yayi sallah sai na wanke hannuna da ruwan sanyi, na shafa turaren da yafi so a hannu na, sai in shafi dumin jikin shi in kai hannu na kusa da hancin shi. Wannan kamshin turaren sai ya sanya ya farka daga baccin shi koda ko ya kai kololuwa a bacci da minshari mai karfi. Kuma hakan na sa shi yayi gaggawan shigowa gida domin ya san ba zai dawo ya tarar da bacin rai ba.

Wata kuma tace, muna zaune kawai sai yace min zai je su ci abinci da abokan shi domin an gayyace su wajen cin abinci. Ko kina bukatar wani abu kafin in fita? Da yake ita mai wayau ce kuma ta san abokai in an hadu sai Allah, sai randa ta gan shi, kuma bata so tace mai kar ya dade kai tsaye. Sai tayi karaf tace mai eh dan Allah kar ka dade domin za’a dauke wuta. Sai yayi saurin juyowa gareta cikin mamaki yace mata wa ya fada miki wuta zai dauke? Tace ni na fada maka fitan ka kawai na sa gidan ko ina duhu ya rufe shi, amma da ka shigo sai ko ina ya haskaka komai yayi haske. Sai kawai yayi murmushi ya gane sakon da take bashi, ya tafi cike da shaukin dawowa gida ba tare da ya tsaya dogon fira da abokanan shi ba.

Ita ko wannan cewa tayi, lokacin da miji na ya gama shiri zai fita sai nace ya bude bakin shi ya rufe idon shi, sai ya rufe idon shi ya bude baki yana jiran yaji mai za’a mai, sai ta dakko cakulet da ta san yana so ta wurga mai a bakin shi. Bayan ya kai bakin kofa zai tafi sai ta sake ce mai haka. Yayi kasake yana jiran ya sake jin wannan cakuletin a bakin shi kawai sai yaji bakin ta cikin na shi ta sumbace shi ta ruga tana dariya tana daga mai hannu alamun bai-bai (Bye-Bye).

Biyawa kai bukata ta hanyar istimna’i wato masturbation da turanci, ko kuwa “istimna’i” din da harshen larabci, yana nufin duk wata hanya da mutum zai bi don ya samarwa kanshi biyan bukata wato zubar da maniyyi ba tare da saduwa tsakanin jinsin mace da na miji ba.

Tarihi ya nuna cewa masturbation ya samo asali ne tun zamanin annabtan Annabi Luth (Lud), lokacin da jama’an wancan lokacin suka shiga cikin bala’in luwadi a tsakanin su, Matsalar da ta zama ruwan dare game duniya tsakanin mata da maza marasa aure wani lokacin ma harda masu auren.

Masana a fannin kiwo lafiya a mataki daban-daban sun sha gwagwarmaya wajen yakar wannan dabi’a a tsakanin al’umma lura da iri-iren illolin da wannan al’ada ke tattare dashi ga zamantakewar ma’aurata da kuma lafiyar su.

A likitance masana sun bayyana cewa istisma’i ba za’a kira shi da suna ciwo ba, haka kuma babu takamammen maganin da zai kawar da wannan al’amari kai tsaye illa canza ko sauya tunanin jama’a musamman wadanda suka rigaya suka afka cikin wannan dabi’ar. A bisa kula da illolin da wannan al’adar zai iya yi ga rayuwar bil’adama, masanan sun bayyana wasu daga cikin illolinsa, bayan ga haramcinsa a addinin Musulunci da ma na Kiristanci, da dama kamar haka.

Masana a fannin kiwo lafiya sun bayyana cewa, duk sanda bil’adama ya fitar da maniyyi, wahalar da jiki kan yi na dai-dai da gudun kilometer 13 (13km) wasu na iya wannan dabi’ar sau 3 ko fiye da haka a wuni, kunga a nan dole matsaloli su biyo baya kamar ciwon jiki da shanyewar hannaye da kuma rama da rashin kuzari. A bisa wannan dai masanan sun tabbatar da wannan dabi’ar na ruguza daukacin tsarin jikin bil’adama.

Masanan har ila yau, sun bayyana cewa wannan dabi’ar kan jawo ciwon zuciya ga mai yin ta. Ya kan jawo rashin karfin gaba. Duk mai wannan dabi’ar yau da gobe zai rasa karfin gabanshi kwata-kwata. Har ila yau an tabbatar da cewa duk mai dabi’ar lallai ne sai ya kamu da cutar sanyin mara (gonorrhea) wanda kan iya illanta shi.

Yana iya haifar da kiyayya da zargi tsakanin mata da miji. Duk ma’auratan da daya daga cikin su ke wannan dabi’ar to tabbas ba zai iya gamsar da daya ba ta hanyar jima’i. Misali, idan miji ya fita aiki yabar matar shi gida sai tayi istisma’i, idan ya dawo aiki yana bukatar ta da jima’i, ba zata kulashi ba saboda ita ta riga ta zubar da sha’awarta, hakazalika na mijin. Kuma ko da jima’i ya kasance tsakani, to za’a samu matsalar rashin jin dadin saduwa saboda waccan dabi’ar ta gusar da sha’awar aboki ko abokiyar saduwa.

Masana sun kara bayyana cewa wanna dabi’ar a bisa binciken su kan iya hana haihuwa. Ya tabbata cewa namiji ba zai iya samar da ciki ba har sai an samu kashi 60 zuwa 70 cikin dari na yayan maniyyi, wanda kuma yayan maniyyin ba zasu kammala hakan ba sai mutun ya kasance lafiyayye kuma mai kuzari. Wanda duk mai wannan dabi’ar ana iya samun shi ko samun ta da karancin kuzari wanda hakan na iya hana su haihuwa.

Da farko in mutun ya tsinci kanshi cikin wannan dabi’ar kuma yana bukatar dainawa, to, sai ya kudurta a cikinn zuciyarsa cewa zai daina sabili da dabi’ar na da makutar wuyar dainawa muddin ta yi wa mutun katutu.

Ka daina kadaita a dakinka ko gidanka, ka rika shiga mutane dan mafiyawa kadaita ke sa wasu mutane wannan dabi’ar.

Idan aka kiyaye wadannan abubuwa, in Allah ya yarda mai dabi’ar zai iya dainawa. Allah Ya sa mu dace.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu