Labarai

Toffa Yadda aka fara tsegumi akan bikin jarumar kannywood A’isha najamu izzar So…

Toffa Yadda aka fara tsegumi akan bikin jarumar kannywood A’isha najamu izzar So…

Kalli video yadda aka fara tsegumi akan bikin jarumar kannywood A’isha najamu izzar So.

Duk wanda yawan video saiya tofa albarkacin bakinsa akai saboda jaruman ba karamin dacewa sukayi ba kuma kowa yanonsu yake sai dai kuma ashe abin wasa domin acikin shirin Film wannan bikin zai fito shine akasin da aka samu amma mutane sunji dadin haka.

Kowa yasan jarumi daddy hikima Abale befi wata uku da aure ba kuma gashi auren soyayya yayi sannan kuma aji wani sabon labari cewa ya sake aure wannan abin a duba ne.

Yadda mutane suke magana akai yakamata ace wa’yannan jaruman biyu sun fito da bakinsu sunyi bayanai akai domin hakan zai fire al’umma daga cikin zulimi.

Amma babu shakka ba karamin dacewa wa’yannan jaruman sukayi da juna ba yadai kamata ace jarumai mata sun cigaba da auren jarumai maza wannan shine mai kyau.

kalli Cikakken videon a Nan kasa 👇👇👇👇

Mun gode sosai ku cigaba da bibiyar mu don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button