Labarai

Jarumin kannywood Ali artwork Madagwal na cikin tsaka mai wuya a tafiyar gidan Kwankwasiya….

Jarumin kannywood Ali artwork Madagwal na cikin tsaka mai wuya a tafiyar gidan Kwankwasiya….

A gaskiya abinda wannan jarumin yayi ba kowane zaiyi ba saboda ya nuna cewa kamar bashi da zuciya wanda hakan kuma yana rage masa kima da kuma daraja acikin duk wani al’amari nasa.

Ya kasance acikin tafiyar Kwankwasiya tun baya yayinda yaga kamar babu nasara saiya fita daga ciki ya koma tsagin gwabna wanda daga bisa Bayan anyi zabe yaga an fadi zabe sai kuna ya dawo wanda wannan Dawowar tasa yasa wasu suke fada masa maganganu na rashin kyautawa wanda kuma duk shine wanda ya janyowa kansa.

A halin da ake ciki yanzu yan kwankwansiyya sunki karbarsa wanda hakan na nufin kenan ya kana gabansa yayi babu wan babu kanin.

kalli cikakken video a Nan kasa 👇👇👇

Mun gode sosai ku cigaba da bibiyar mu don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu