Labarai

Innalillahi wainnailaihir rajiun wani matashi ya kashe mahaifiyarsa duniya tayi allah waday

A ranar alhamis dinnan data gabata ne wani matashi ya kashe mahaifiyar data haifesa innalillahi Wa innailaihir rajiun.

Wannan lamari yayi matukar girgiza duniya baki data kuma duk wanda yaji wannan lamari lallai abun zai sosa masa zuciya.

Duk da ance shi wannan Dan nata daya kashe ta bashi da cikakkiyar lafiyaamma yanzu haka yana hannun yan sanda.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu