KannywoodLabarai

Rarara Yayi Rabon Kayan Abinci Da Kuɗi Tallafin Azumin Watan Ramadan

Dauda Kahutu Rarara Yayi Rabon Kayan Abinci Da Kuɗi Tallafin Azumin Watan Ramadan.

 Dauda Kahutu Rarara Yayi Rabon Tallafin Azumin Watan Ramadan, Ya Raba Buhunan Shinkafa Da Katan – Katan Din Taliya Da Kudin Cefane Domin Al-Umma Suyi Ibadah Cikin Nutsuwa Da Kwanciyar Hankali.

Allah Ya Saka Masa Da Mafificin Al-Kairi 

HOTO:📸Rabi’u Garba Gaya

Adinga taimakama juna musamman a wannan wata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu