Labarai

Sakamakon zaben Najeriya na 2023 daga INEC

Yanzu haka Hukumar Zaben Najeriya, INEC na zaman tattara sakamakon zaben shugaban kasa da aka gudanar a ranar Asabar, kuma tuni sakamakon jihohi  suka fara isa ga INEC. Za mu rika kawo muku sakamakon cikin alkaluma a wannan shafin.

Hankula sun fi karkata kan manyan jam’iyyun siyasa hudu da suka hada jam’iyya mai mulki ta APC da jam’iyyar PDP da jam’iyyar Labour da kuma jam’iyyar NNPP.

Za mu mayar da hankali kan wadannan jam’iyyu guda hudu duk da cewa jumullar jam’iyyu 18 ne suka fafata a zaben shugaban kasar na 2023.

Danna Hoton Nan Na Ƙasa Don Kallo Yadda Take Kayawa Daga Hukumar Zaɓe Ta INEC Kai Tsaye 👇👇👇👇

Dana Hoton Nan Na Sama Dan Ganin Yanda take kayawa daga gidan jaridar PREMIUM TIME

Ku Cigaba Da Bibiyar Wannan Shafi Namu Mai Albarka Na Manuniya.com Don Samun Sabbin Labarai Cikin Yaren Hausa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu