Wasanni

Ronaldo Ya kafa Tarihi Bayan ya zura kwallo hudu A wasan Yau

Ronaldo Ya kafa Tarihi Bayan ya zura kwallo hudu A wasan Yau.

Related Articles

Shararren dan wasan mai shekara 38 ya zura kwallo hudu a wasan da kungiyarsa ta buga da Al-Wehda a gasar Pro League ta Saudiyya.

Ronaldo ya zura kwallayen ne a minti na 21 da 40 da 53 da kuma minti na 61, matakin da ya ba shi damar kafa tarihin zura jimillar fiye da kwallaye 500 na lig-lig a tsawon wasannin da ya buga wa kungiyoyin kwallon kafa daban-daban na duniya.

A watan Disambar bara ne dan wasan ya koma kungiyar Al-Nassr kan farashin maif tsada da aka taba biyan wani dan kwallo a gasar kwalon kafa ta Saudiyya.

An da tashi a wasan Al-Nassr na da kwallo 4, ita kuwa Al-Wehda ba ta ci ko da kwallo daya ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button