Wasanni

Yakamata Messi Ya Yi Murabus Daga Buga wa Argentina Wasanni — Tsohon Kocin Real Madrid


Tsohon kocin Real Madrid Bernd Schuster ya bukaci dan wasan gaban Paris Saint-Germain Lionel Messi da ya yi murabus daga fafatawa Argentina wasannin kasa da kasa. Kamar yadda Daily Post ta ruwaito.

Schuster da yake zantawa da kafar yada labarai ta MARCA ya ce, ” Messi ka iya ci gaba da wasan har nan da wasu shekaru, amma ya kamata ya kamata yayi murabus daga yi wa Argentina wasa.

“Ya kamata ya kare matarbanshi na karshe, na lashe kofin duniya. I na ganin zai yi masa matukar wahala ya iya yin hakan a gasar mai zuwa, Amma ban sabi ba ko zai iya”

“Bayan Abun da Messi ya yi a nahiyar Turai na tsawon shekaru 15, Na bukaci da ya zama tamkar wani abun koyi a fannin tamaula, kuma zai yi hakan ne kawai ta hanyar lashe kofin duniya inda ya lashe bara tare da kasar sa”

Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya yi watsi da yarjejeniyar karshe tsakanin G5 da yake jagoranta da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar.

Tsagin G5 ya kunshi Wike, Samuel Ortom (Benue), Seyi Makinde (Oyo), Okezie Ikpeazu (Abia), da Ifeanyi Ugwuanyi (Enugu)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu