Magunguna

Amfanin Sanya Zuma A Cibiya Ga Lafiyar Jiki

Zuma nada matuƙar muhimmanci ga lafiyar jikin dan Adam, domin kuwa tana magance cututtuka iri daban daban dake addabar mutane da dabbobi.

Wanann yasa Alummarhausa ta binciko muku wasu muhimman maganin zuma yayin sanyata a kwarin cibiya ko saman cibiya ga wadda ta ɗan fito waje.

Da farko zaku samu zumar ku mai kyau, saiku dinga shafata a kan cibiyar ko kuma kwarin cibiyar yayin da zaku kwanta bacci.

• Magance muku matsanancin ciwon kai.

• Magance muku ciwon ido

• Magance muku ciwon baya da yawon ciwon jiki.

• Ta magance muku ciwon ciki.

• Ta rage muku yawan fushi.

• Ta magance muku cutar Asma (Asthma).

• Zata magance muku ciwon maƙogoro.

• Zata magance muku wahalar fitar bahaya.

• Tana maganin gudawa ko yawan lalacewar ciki.

• Tana maganin ciwon gwaiwowi.

• Tana magance matsalar ƙarancin jini a jiki.

Wannan kaɗan kenan daga cikin abubuwan da sanya zuma a cibiyar zai samar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu