Magunguna

Maganin Da Tafarnuwa Take Yi A Jikin Ɗan Adam

YADDA TAFANNUWA KE AMFANI A JIKIN DAN ADAM

Tafannuwa nasan cewa kashi 99 cikin Dari na wannan alummar da take wannan zamani tasan Tafannuwa, saidai kawai bakowa yasan amfaninta taba musaman yadda take da wurin gasket Wanda hakanne ma yasa wasu basa damuwa da sanin Maganin ta ko amfaninta .

Yakai danuwa tafanuwa na Maganin cututtuka iri daban daban a wannan duniya tamu, don haka ne mukaga yadace mu kawo wasu daga cikin amfaninta don alumma Su amfana.

Zamu kawo muku wasu daga ciki kamar:

• Sanyin Kashi

• Qaiqayin gaba.

• Karfin gaba

• Maganin kwarin kashi.

• Matsala ta ido

• Tari ko yawan fitar majina.

YADDA ZA’AYI AMFANI DA ITA.

Kayi kokarin karantawa a nutse domin amfaninka.

MATSALAR IDO

Za’a daka tafarnuwar kamar yadda ake yin yaji ta daku sosai sai adan diga sawa a abinci anaci insha Allah idonka koda Yana ruwa to zai daina. Sannan tana Kara Karfin ido.

SANYIN KASHI, KARFIN KASHI,  KAIKAYIN GABA, KARFIN GABA, HAWAN JINI.

Sai a samu tafanuwa, kusan cewa ita tafannuwa sala-sala take to saika samu kamar sala daya ko biyu kadan dakata saika samu kofi kazuba ruwa a ciki saika sanya wannan tafannuwa aciki kabarta tadan jima don ta juku, bayan ta juqu saika sharuwan.

Kadan dinga haka lokaci zuwa lokaci insha Allah zakaji canji mai kyau

TARI KO YAWAN FITAR MAJINA

Shima zaa samu tafarnuwa yar karama saika hadiyata zaka iya binta da Zuma saboda gudun wari, zakuma ka iya dakata kadinga sawa a abinci kanci kadan kadan, zaakuma ka dinga Dafa abincin da ita.

ABIN LURA

Tura Aiyukan Mu Zuwa daya daga cikin social media dake kasa Mungode

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button