Technology

Yadda ake Subscription MTN 1GB a Naira N200* Sabuwar hanya

Tsarin MTN na N200 a 1GB zamu yi magana a wannan post din, A Yanzu Zaka iya yinii

Subscription MTN 1GB a Naira N200 a tsarin da MTN ta bullo da shi.
A baya mun yi magana akan
yadda ake transfer na MTN kana it’s duba shiK Kakaranta shima

Amma Yana da kyau ka sani wannan data din fa ba kowa bane yake da dama ko Kuma MTN Suka ba dama ya shiga tsarin sai Wanda Suka zaba kanan.

  Yadda zaka shiga Tsarin

Da daifarko dai ka bude wayar Android dinka sai ka shiga wajen rubuta lambobi ka Kira 13165#

Bayan ka Kira lambobin da muka ambata a sama zakaga an bude ma plans sai ka zabi na 2 ta hanyar Danna 2 kayi send.

To bayani ka turn wato ka Danna send zasu cema kana so ayi ma auto renew in baka so sai ka zabi 2 shikenan idan yayi zakaga sun turo ma message yayi

kasance damu domin samun garabasa iri iri a koda yaushe mungode da ziyarar ku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu