Technology

Yadda ake samun Data na Airtel 1GB a N200 a duk sati sabuwar hanya

Data Mai sauki a wannan lokacin ta Dan Yi sauki ba kamar da ba don a yanzu kusan da MTN da Aitel da Glo da Etisalat duk kusan sun Yi sauki Kuma kowa Yana da kalar promo da yake badawa a baya mun Yi magana akan.

zamu Yi magana akan yadda zaka samu data ta layin ka na Airtel a cikin hanya Mai sauki.
 
     Ita dai wannan data ba Wai kowa need ake ba ita ba Mai layin Airtel a’a ya danganta Kuma zamu duba muga suwa Nene Airtel ke ba wannan datawato ta N200 a 1Gb a duk sati .

    Kafin Ka sa Kati ka nemi wannan datar Yana da kyau a karon farko ka fara dubawa in ka can canta.

Yadda zaka Duba in Ka cancanta a baka data.

Da farko dai ka. Da 141241# sai ka Danna Kira zakaga ya bude ma wajen da zakaga jerin farashin data.

Daga nan Kuma sai ka zabi 2. Sai ka zabi 2 Kuma in baka so su ringa KO KO moo kdibar kudin ka in ta kare.

To in ma kanada N200 a cikin layin zakaga yayi.
 
 Sai ka cigaba da amfani da data dinka wajen browsing da Kuma chatting da ma komai a internet.

     A karshe game da Data

     Bayan kayi wannan subscription zaka cigaba da amfani da datar har tsawon sati guda Kuma idan kana son duba balance din ka zaka Danna *140#. Shine na balance inda zasu turo ma sako.

mungode da ziyarar shafunmu na manuniya kar ku manta ku danna mana subscribe domin samun ayyuka masu inganci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu