Hausa Videos

IZZAR SO SABON SALO EPISODE 101

IZZAR SO SABON SALO EPISODE 101shahararren shirin nan naku mai suna IZZAR SO wanda Ake saki Duk ranar lahadi.

Kamar yada ku ka sani cewa ana sakin Izzar So Series a duk ranar lahadi da misalin karfe 8:00pm na dare a YouTube channel mai suna Bakori Tv .

Kamar yanda muka shaida muku yanzu haka zaku iya kallon IZZAR SO SABON SALO EPISODE 101 a YouTube channel mai suna BAKORI TV Dake YouTube.

Ku cigaba da bibiyar wannan shafi namu Mai Albarka don samun sababbin fina finai da waƙokin Hausa da Naija.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu