Hausa Videos

Amince Dani (Kadube Ni Ya Annabi) Ft Ali Nuhu and Salman Faris (Official Video) 2023

Salman Farisi Da Ali Nuhu sun saki Bidiyon wata sabuwar waƙa mai suna ” Ka dubeni ya Annabi ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta Begen manzon Allah (S A W) dake bada nisha ɗi.

ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇

Amince Dani (Kadube Ni Ya Annabi) Ft Ali Nuhu and Salman Faris (Official Video) 2023

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu