Hausa Videos

Jb Yaseer – Ga Tawa (Official Video) Ft Rufeey

Shahararren mawakin nan wanda yayi fice a wakokin soyayya Jb Yaseer ya saki Bidiyon wata sabuwar waƙarshi mai suna ” *Ga Tawa” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nisha ɗi.

ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇

Jb Yaseer – Ga Tawa (Official Video) Ft Rufeey

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu