Hausa Videos

VIDEO: Hamisu Breaker – Muradin Zuciya (Official Video) 2023

Shahararren mawaƙin nan ” Hamisu Breaker ” wanda yayi fice a waƙar ” Soyayya” ya sake sakin Bidiyon sabuwar waƙa.

Hamisu Breaker Yasaki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Muradin Zuciya ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nishaɗi.

ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇👇

VIDEO: Hamisu Breaker – Muradin Zuciya (Official Video) 2023

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu