Hausa Videos

MUSIC: Zana Baki Soyayya ft Ramadan Booth & Nafisa Abdullahi

Ramadan Booth Da Nafisa Abdullahi Sun saki Bidiyon wata sabuwar waƙar sa mai suna ” ZANA BAKI SOYAYYA ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nisha ɗi.

Wannan waƙa ta ”ZANA BAKI SOYAYYA ” waƙa ce da kayi ta a cikin Fim din, wanda Ramadan Booth da Nafisa Abdullahi suka hau.


ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇

MUSIC: Zana Baki Soyayya ft Ramadan Booth & Nafisa Abdullahi

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu