Hausa Videos

LOKACI SEASON 1 EPISODE 9

LOKACI SEASON 1 EPISODE 9 shahararren shirin nan naku mai suna LOKACI wanda Ake saki Duk ranar Litinin.

Related Articles

Kamar yada ku ka sani cewa ana sakin Lokaci Series a duk ranar litinin da misalin karfe 8:00pm na dare a YouTube channel mai suna Tijjani Asase .

Kamar yanda muka shaida muku yanzu haka zaku iya kallon LOKACI SEASON 1 EPISODE 9 a YouTube channel mai suna TIJJANI ASASE Dake YouTube.

Ku cigaba da bibiyar wannan shafi namu Mai Albarka don samun sababbin fina finai da waƙokin Hausa da Naija.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu