Hausa Videos

VIDEO:- Umar M Shareef – Kamanni Munyo ft Ramadan Booth, Nafisat Abdullahi

Umar M Shareef Ya saki Bidiyon wata sabuwar waƙar sa mai suna ” KAMANNI ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nisha ɗi.

Wannan waƙa ta ” Kamanni ” waƙa ce da kayi ta a cikin Fim din, wanda Ramadan Booth da Nafisa Abdullahi suka hau.
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇

Kamanni mun yo by Umar M Shareef ft Ramadan Booth and Nafisat Abdullahi

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu