Hausa Videos

Auta Mg – Zurfin Ciki (Official Video) 2023

Shahararren mawakin nan wanda yayi fice a wakokin soyayya Auta Mg ya saki Bidiyon wata sabuwar waƙarshi mai suna ” *Zurfin Ciki” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nisha ɗi.

ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇

Auta Mg – Zurfin Ciki (Official Video) 2023

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu