Labarai
kalli yadda jaruma Teemah makamashi ta rera karatun Alkur’ani ya kara mata farin jini a wajen masoyanta…

kalli yadda jaruma Teemah makamashi ta rera karatun Alkur’ani ya kara mata farin jini a wajen masoyanta…
Acikin wannan watan ne dai jarumar kannywood Teemah makamashi aka ganta cikin wani video tana rera karatun Alkur’ani mai girma wanda hakan ya kara mata kima da daraja a wajen mutane sosai.
A baya ana yiwa jarumar wani irin kallo wanda bayyanar wannan video kuma yanzu ta kara daraja a wajen har wa’yanda ba masoyanta ba.
kalli cikakken video a Nan kasa 👇👇👇
Bama iya itaba duk wani jarumi ko jaruma a kannywood ana masa wani irin kallo kamar wa’yanda basu da ilmin addini sai yanzu mutane suka gano cewa ashe dai jaruman sunje makarantar iskamiya.
Allah ya bamu albarkacin Alkur’ani mai girma da kuma albarkacin wannan watan da muke ciki na RAMADAN.