Biography / Tarihi

Cikakken Tarihin Isah FerosKhan Presido

Wanene Isah FerosKhan

Cikakken suna wannan jarumi shine Isah Adam amma mutane sunfi sanin shi da Isah FerozKhan ko kuma Presido a cikin shirin LABARINA mai dogon Zango.

Isah FerozKhan ya kasance ɗaya daga cikin jaruman Masana’antar shirya fina finai Hausa na Kannywood, Wannan jarumi a ƙara sunane a cikin shirin LABARINA mai dogon Zango wanda Aminu Saira ya shirya.

Garin Da Aka Haifi Jarumi Isah FerozKhan

Jarumi Isah Adam wanda aka fi sani da Isah FerozKhan ko Presido an haife shi a garin Maiduguri a jihar Borno a shekarar 1985, Amma ya taso ya girma a jihar Kano saboda Mahaifinsa ɗan Kano ne.

Fina Finan Isah FerosKhan

  • Labarina
  • Asahabul Kahafi
  • Habiba
  • Basaja
  • Ruwa A Jallo
  • Tsokaci
  • Burin Zuciya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu