Sabuwar Tattaunawa Da Adam Zango Ya Bayyana abun Da Bakusani Ba Game Da Rayuwar Sa
Acikin shirin namu nayau munkawomuku wata sabuwar tattaunawa da Jaruma Hadiza Aliyu Gabon tayi da shahararen mawaƙi kuma Jarumi Waton Adam A Zango akan abinda yaahafi rayuwarsa baki ɗaya.
A cikin tattaunawa da jarumin, ya amsa wasu muhiman tambayoyi kamar haka:
Hadiza Aliyu Gabon ta tambaye Adam A Zango cewa adam a zango jarumine amma yana yawan buga ayukansa a fanni daban-daban.
Yayinda Jarumi Adam A Zango ya amsa dacewa wani lokaci ƙarancin ma’aikata ne kesa dole mutum yakoyi wasu ayuka domin gudun ɓata lokaci awajen aiki.
Jaruma Hadiza Aliyu Gabon tasake yimasa tambaya akaro na biyu, inda tace ‘mutane dadama suna kallon cewa kana ɓatamusu tarbiyyar yaransu.
Yayinda jarumin ya mayar mata da amsa. Kafin wannan lokacin idan akayimasa tambaya akan cewa miyasa yakeyin Film, sai yace yanayine dun faɗakarwa da tarbiyya. Amma yanzu yanayene dan sana’a bawai dun faɗakarwa ba.
Yakara dacewa idan kallon tarbiyyar da yara ko ɓata tarbiyyarsu yake to anyi kuskure.
Adam a zango yayi ƙarin haske inda yake bada misali ga ƴaƴansa. Inda yace “kowane yaro daga cikin yaransa zasu iya kawo rabin ƙur’ani batareda sunduba al’ƙur’aniba. To miyasa kai kake jiran sai anyi film sanna ɗanɗanka zashi guaru ko yalalace.
Hadiza Aliyu Gabon tasake tambayar jarumin akan cewa wasu producers suna ƙorafi akan cewa kana nunamusi izza kafin kayi musu film kamar hakan alfarma kayimusu.
Inda jarumin yabada amsa cewa, wasu idan yayimusu film yataimakesu Yayinda wasu daga cikinsu tamkar suntaimaki junansu.
Hadiza Aliyu Gabon: Bamu labarin ɗaukaka.
Adam A Zango yace hankuri shike bada ɗauka. zaka iyayin suna ta hanya mai kyau ko mara kyau. misali yin film ta hanyar suturta kanka shine ɗaukaka mai kyau.
Hadiza Aliyu Gabon: mine amfani da rashin amfanin ɗaukaka?
Amfani ɗaukaka shine alfarma saboda kowane waje zaka iya shiga batareda wata matsalaba.
Adam A Zango:Rashin amfanin ɗaukaka shine sauka daga ɗaukaka waton talauci saboda idan ɗaukakar taƙare idan babu tawakali ga Allah sai matsala tabiyo baya. saboda duk inda kawuce sai ayita nuninka.
Adam A Zango:Rashin amfanin ɗaukaka shine sauka daga ɗaukaka waton talauci saboda idan ɗaukakar taƙare idan babu tawakali ga Allah sai matsala tabiyo baya. saboda duk inda kawuce sai ayita nuninka.
Hadiza Aliyu Gabon:Kataba yiwa jaruman Kannywood ukku alƙawarin aure miyafaru ?.
Adam A Zango: Ɗaya iyayentane basu amintaba. ta biyu addine ne yarabamu, ta ukku kuma itace tace bataso daga baya.
Adam A Zango ya bayyana cewa davido bai sanshiba duk da cewa inasonsa. Bayan tambayarsa da Jaruma tayimasa ne.
Adam a zango yanuna cewa yana yin bidiyo yakare kansa aduk lokacinda akaso aɓatamasa suna domin kare mutuncin kansa da na iyalansa.
Yakeyi da yaranka da suka amfani da hotunka wajen ɓacin wani jarumi.
inda jarumin ya bayyana cewa shidai baya shiga gonar wani kuma shi bashiba yaransa tarbiya ba dam haka bana goyon bayan cin mutuncin kowa.
Adam a zango yayi alƙawarin cewa zai fito yayi bayani yanda yake samun kuɗi a manhajar YouTube.
Hadiza Aliyu Gabon:Zabi ɗaya tsakanin Ali Nuhu ko Falalu a ɗorayi
Adam A Zango: Ali Nuhu
Hadiza Aliyu Gabon: kawo halin Ali Nuhu guda uku.
Adam A zango:(1) Datijanyaka, (2)Kaimako amma (3)Bashida Hakuri.
Adam a zango ya bayyana cewa Ali Nuhu na taimakon mutane musamman idan sunka shiga wani hali.
Anan muka kawo karshen wannan tattaunawa tsakanin adam a zango da Hadiza Aliyu Gabon insha Allah zamu kawomuku wata hira da wasu jaruman Kannywood kai tsaye.