Labarai

kali bidiyon yadda jaruman Kannywood sukayii Bikin sallah tare da iyalansu…..

kali bidiyon yadda jaruman Kannywood sukayii Bikin sallah tare da iyalansu…..

Mawakin da yai kaurin suna wajen wakar iskanci kuma jarumi a masana’antar shirya fina finan Hausa ta Kannywood Ado Isa Gwanja ya bayya cewa, sakonsu yana ishewa fiye da na Malamai.

Ana yarda da mu ana kallonmu, kuma ana sauraronmu fiye da yadda akewa Malamai, sabida a halin yanzu mutane sunfi karkata ga harkar nishadi fiye da jin wa’azi.

Gwanja ya kara da cewar, haka Ilimin boko, Malamanmu na wancan lokaci da kuma mutanen kirki suka dinga kyamatarsa, aka bar harkar a matsayin kafirci, sai ya zamana mafi yawan wadanda suke Ilimin a wancan lokacin basu da llimin addini sai gashi a yanzu susuke mulkar al’umma.

Haka ma maganar ‘Film Village’ maimakon a bari a yi shi a Kano inyaso sai a shigo da Malamai da Hisbah cikin lamarin gudun kar a dinga wani abu da bai dace ba, amma sai aka hana gabaday, to idan aka yi shi a wata jihar makociyar Kano fa? Kaga abinda ake gudu dole shi zai faru, maimakon a yi shi a kano a Musuluntar da shi kaga aka yi shi a Kaduna baza a Musuluntar da shi ba, kuma dole zai shafi yan Kano Inji Gwanja.

tunani na bazata, wato haka kawai tunanin mace ko namiji yafado a rai cikin yanayin da sha’awa zata motsa koda mutum bai niyya ba .sai yaji sha’awa ta motsa.

tunani naganin dama wato shine mutum yadinga tunaning mace ko ,mace tayi tunanin namiji a yanayin da zai motsa sha’awa bisa niyar tada sha’awar.

faruwar wasu abu batare da niyyaba,kamar jin kalamai masu motsa sha’awa ba bisa niyyaba hada ido da mace ko namiji a shiga ta motsa sha’awa.

tsokano sha’awa bisa niyar tada ita kamar kallon mace matsananci ko namiji ga mace ,kallon hotuna,finafinai,cakudedeniyar da zata iya tada sha’awa tsakanin mace da namiji.

motsawar sanadarai akwai sanadarai da suke samuwa ajikin dan adam matuqar wadannan sanadaran sun samu ajikin mutum mace ko namiji to sha’awarsa zata motsa koyaso ko baisoba.

a wannan gurunne ake samar da sanadaran da suke haddasa sha’awa. In kwakwalwa taso motsa sha’awa imma sakamakon tunani ko hakakawai sai wannan bangaren yabada umarni a samar da sanadarai ajiki wato sexual stimulation hormone sukuma zasu zaburarda wasu sassa ajikin dan adam sucanja daga yanayin na daidai normal stage. Wadannan sassa na dan adam akwai wani mataki na zabura da insukakai to bazasu koma daidai ba har sai sha’awa ta biya.

Sai sukace To shi kuma da za’a yanka shi Kashi 4 adafa Kashi 1 asha yau asha gobe to zainarkar da tsakuwar koda (Kidney stones) ayi fitsarin ta Nan take da yardar Allah asami lfy, inkuma anci Gaba Da sha Kamar na sati biyu to inda tsakuwar kodan ta kwanta wurin yayi miki To zaiwarke Gaba ɗaya Insha Allah.

Kaso casa’in na y’an uwana mata zawara wadanda kaddara ta mayar da su gida inma mutuwar aure ko mutuwar miji sukan samu kansu a cikin wata sabuwar rayuwa tsukakkiya mai cike da fitintinu tun daga cikin gidajen iyaye ko na y’an uwa idan iyayenta sun mutu.

Na farko idan har mace ta zamo bazawara to a gidansu a kan barta da dawainiyar kula da kanta muddin iyayenta ba masu hali bane, ko tana sana’a ko batayi ba wanda zai damu da rayuwarta, idan tana da yara kuma akayi rashin sa’a mijin mutuwa ya yi ko kuma mugu ne haka za’a barta da dawainiyar yaran nan, sai y’an kadan da suke samun tallafi daga wajen wasu yan uwa da abokan arziki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu