Labarai

Kalli Bidiyon Yadda Abale tare da matarsa sukema Yan Uwa barka da sallah…..

Kalli Bidiyon Yadda Abale tare da matarsa sukema Yan Uwa barka da sallah…..

Fitaccen Jarumin Barkwancin Nan a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Mustapha Nabraska Ya shirya wata kayatacciyar Walima domin taya Zababben Gwamnan Jahar Kano Abba kabir Yusuf Murna.

Mustapha Naburiska Ya Shirya gagarumar Walima Domin Nuna Farin Ciki Bisa Nasarar Da Abba Gida-Gida Ya Samu A Zaɓen Gwamnan Kano.

Jarumin ya bayyana cewa dama tun can shidan Kwankwasiyya ne kuma Rabiu Musa Kwankwaso kamar uba yake a wurin sa.

Don haka shi gida ya dawo ba bare bane a wannan tafiya, shin masu karatu ya kuke ganin wannan tsari da Mustapha Nabraska shin babu buluci aciki.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Alhamdulillah jarumar tiktok murja Ibrahim kunya kuyi mata fatan alheri.

Tun bayan da kotu ta saki murja ake tayi mata fatan alheri da addu’a Allah yasa karshen wahalar kenan yasa ta daina aikatawa wannan abubuwan saboda yadda akaja kunnanta akan wannan abinda ta aikata na rashin tarbiya a Social Media.

Kowa yasan wannan matashiyar jarumar yar asalin jihar Kano ce amma kuma yadda take nuna fitsari kiri kiri yasa wasu ke ganin anya kuwa hakane yar garin nan ce saboda abin nata ya fara yin yawa Allah dai ya kyauta Amin.

Amma sakin wannan hotunan yasa ana ganin komai yazo karshe duk wata alama ta bayyana cewa zatayi aure Allah yasa haka Amin.

Allah yasanya alkhairi acikin bikin yasa ayi lafiya a gama lafiya ya kuma kawo kazantar da yaya nagari amin.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar mu don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com.

An bayyana nasarar Asiwaju Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben 2023 a matsayin zababben shugaban kasar tarayyar Najeriya a matsayin fitowar dimokaradiyya ta gaskiya da gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya yi.

Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamna Ganduje, Malam Abba Anwar, ne ya bayyana hakan a safiyar Laraba.

Anwar, wanda ya yi magana a madadin gwamnan, ya ce, “Gwagwarmaya ta siyasa da jajircewar daular siyasar daular Tinubu, wadda ta samar da abubuwa daga ko’ina cikin al’ummar kasar, ta tabbatar da cewa dan takarar shugaban kasa ya samu nasara baki daya.

“Sahihin jarin da Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yi a fannin ci gaban bil’adama, ci gaban kasa, da hadin kan kasa ya taka muhimmiyar rawa wajen ganin an so shi ga dukkan sassan kasar nan.

“Yakin da Tinubu ya kwashe shekaru goma ana yi na maido da dimokuradiyya a kasar nan ‘yan Najeriya sun fahimci cewa; saboda haka, muna ganin hikima da dalili mai kyau na danƙa masa makomarmu.”

Yayin da yake tabbatar da cewa Tinubu zai samar da dabarun tunkarar kalubalen da ke tunkarar al’umma, Ganduje ya yabawa shugabannin jam’iyyar APC da mambobin jam’iyyar da suka tsaya tsayin daka kan wannan batu.

Ya bayyana Tinubu a matsayin kwararre mai dabara, maginin mutane da sararin samaniya, hazikin jagora na siyasa, jagora mai yada kasa, kuma mai dorewa da tabbatar da dimokuradiyya da ci gaba.

Gwamna Ganduje ya ce, “Tare da Tinubu ya jagoranci dimokuradiyya mafi girma a Afirka, tabbas nahiyarmu za ta ci gajiyar kwarewar da yake da ita don ci gaban nahiyar.

Gwamnan ya kara da cewa “Nasarar da Tinubu ya samu ba wai kawai kasarmu ta uwa ta Najeriya za ta amfana ba, zai kuma zama kwarin gwiwa ga Afirka a matsayinta na nahiya da kuma aiwatar da tsarin dimokuradiyya a duniya.

Da dumi dumin sa Rundunar Yan Sandan Jihar Kano Sun Cafke Matasan da Suka Kwashi Ganimar Gidan Rarara.

Da dumi dumin sa Rundunar Yan Sandan Jihar Kano Sun Cafke Matasan da Suka Kwashi Ganimar Gidan Rarara.

Rundunar Yan Sandan Jihar Kano Ta Gabatar Waɗanda Suka Yi Sata A Yayin Da Aka Bankawa Gidan Mawaki Dauda Kahutu Rarara Da Sauran Ofice Ofice Na Jam’iyyar APC Wuta A Lokacin Murnar Cin Zaben Gwamnan Kano.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar don samu Labarai da na Kannywood kasance da

Tirkashi Yanzu Haka Rigama Ta Barke Tsakanin Hamisu breaker Da Shamsu Dan Iya Akan Auran Yar Gidan Alin Nuhu Saima Ka Kalla..

Yanzu Halin Da Ake Ciki Kenan A Masana Antar Shirya Fina Finan Hausa Ta Kannywood..

Inda Rigima Ta Barke Tsakanin Hamisu breaker Da Shamsu Dan Iya Akan Auran Yar Gidan Alin Nuhu.

Nan Muka Kawo Maku Karshan Wannan Labari Na Wannan Gida Namu Mai Albarka Mai Farin Gini Na Sumayya Abubakar.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu