Labarai

Adam Zango Ya Saki Matarsa Safiya Chalawa Saboda Tsoran Zuwa Kotu

Bayan cece kuce da akayi tayi a kwanan baya tsakanin jarumi adam zango da matarsa safiyya tsalawa wanda yanzu haka abun yazo karshe.

A yanzu haka jarumi Adam zango ya rubutawa matar tasa takardar saki ana gab da kaishi kotu daga gidan iyayen matar tasa.

Kalli cikakken video a kasa 👇👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu