Labarai

Kalli Yadda Kwankwaso Yace Bazai sa Baki a mulkin Abba Gida Gida Ba….

Kalli Yadda Kwankwaso Yace Bazai sa Baki a mulkin Abba Gida Gida Ba….

Fitaccen Jarumin Barkwancin Nan a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Mustapha Nabraska Ya shirya wata kayatacciyar Walima domin taya Zababben Gwamnan Jahar Kano Abba kabir Yusuf Murna.

Mustapha Naburiska Ya Shirya gagarumar Walima Domin Nuna Farin Ciki Bisa Nasarar Da Abba Gida-Gida Ya Samu A Zaɓen Gwamnan Kano.

Jarumin ya bayyana cewa dama tun can shidan Kwankwasiyya ne kuma Rabiu Musa Kwankwaso kamar uba yake a wurin sa.

Don haka shi gida ya dawo ba bare bane a wannan tafiya, shin masu karatu ya kuke ganin wannan tsari da Mustapha Nabraska shin babu buluci aciki.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu