Hausa Videos
Sadiq Saleh – Rike Alkawari (Official Video) 2023

Matashin mawaƙin nan na soyayya ” Sadiq Saleh” wanda yayi fice a Iya waƙar soyayya ya sake sakin sabuwar waƙa mai suna *Rike Alkawari.
Sadiq Saleh ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ”Rike Alkawari” wannan waƙa tayi daɗi sosai.
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
👇👇👇
Kasance da MANUNIYA.COM don samun sababbin waƙoki Hausa da Naija da zarar an sake su.