Hausa Videos

VIDEO : Salim Smart – Allah Yaji Kaina (Official Video)

Shahararren mawaƙin nan ” Salim Smart ” wanda yayi fice a waƙar ” Soyayya” ya sake sakin Bidiyon sabuwar waƙa.

Salim Smart Yasaki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Allah Yaji Kaina ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nishaɗi.

ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇👇

VIDEO : Salim Smart – Allah Yaji Kaina (Official Video)

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu