Labarai

Sabon sarki sabon Gwamna a Kano abun da ake gudu na shirin faruwa a Kano yau

Sabon sarki sabon Gwamna a Kano abun da ake gudu na shirin faruwa a Kano yau.

Da dumi duminsa yanzu yanzu matasan jihar kano sun fara kiran cewa sabon sarki sabon gwamna a cikin jihar ta kano .

Kamar yadda kuka Sani anyi sabon sarki sabon gwamna a baya lokacin da kwankwaso ya nada sunusi lamido a matsayin sarkin kano sannan ganduje ya saukeshi .

Shine matasan kano suke tunanin yanzu ma hakan zata iya faruwa a sauke aminu ado bayero a dawo da sunusi lamido allah ya zaba mana mafi alkhairi Ameen summa ameen .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu