Kannywood
Kalli jaruman kannywood 50 da suke ba hausawa da kuma asalin yaren kowa.

Kannywood dai matsana’anta ce ta finafinai da ake magana da harshen hausa, kusan jaruman ta wajen kashi 30% ba hausawa ba ne, amma idan suna maganar hausawa kamar da shi aka haife su, ba komai bane ya kawo wannan illar zama saka nin hausawa da suka yi.
Hakan yasa a wannan karon muka tattaro muku wasu jaruman kannywood da suke ba hausawa ba da kuma asalin yaren kowa daga cikin su.
Kalli yadda bidiyon nan kasa.👇👇👇
Bayan kallan wannan bidiyon zaku ga wasu wasu jarumai da kuka yi musu zaton hausawa ne ashe ba hausawa bane ba.
Ku kasan tare damu domin samun part 2 nan gaba.