Labarai
An bayyana manya manyan abubuwa guda (61) da suke haddasa mutuwar aure a wannan zamani
An bayyana manya manyan abubuwa guda (61) da suke haddasa mutuwar aure a wannan zamani.
Kamar yadda wasu daga cikin ku suka sani rayuwar Aure anginata ne akan nutsuwa da soyayya da kuma tausayi a tsakanin Miji da Matarsa tare da fashimtar juna da mutuntawa da kyakkyawan zama, to a haka ne Miji da Mata zasu yi rayuwa mai tsawo.
Ba tate da wani ya shiga hakkin wani ba wannan yasa haidan yake k inai kawo da zirga-zirga da kulle-kulle wajan lalata harkar aure, sabida yasan idan aure ya lalace to komai ma zai iya lalacewa.
Don haka aka bayyana wasu dalilai guda sittin da daya (61) wanda ake tunanin suke suke kawo mutuwar aure.
Ga dalilan kamar haka.
- Al-Adu
- Rashin Ilimin Zamantakewar Aure
- Rashin Zabin Matar Kirki Ta Gari
- Auren Babu Soyayya Daga Miji K0 1
- Gaggawar Yin Aure Batare Da MutL
Shirya Ba - Banbancin Ilimi
- Rashin Binciken Halin Miji Kafin Au
- Rashin Binciken Halin Mata Kafin A
- Matsalar Iyayen Miji
- Matsalar Iyayen Mata
- Matsalar Dangin Miji
- Matsalar Dangin Mace
- Rashin Tsafta
- Rashin Iya Kwalliya
- Rashin Iya Magana
- Rashin Ciyarwa
- Rashin Iya Kwanciyar Aure
- Rashin Adalci
- Goyon Kaka (Yar Shagwaba)
- Auren Kisa Wuta
- Zaman Gidan Haya
- Ruwan Ido Wajen Neman Aure
- Auren Bariki
- Auren Mace Don Kudinta
- Auren Dole
- Matsalar Talauci
- Matsalar Qawaye
- Zafin Kishi
- Rashin Haihuwa
- Rashin Ladabi
- Rashin Kunya
- Shaye-Shayen Kayan Maye
- Qannen Miji
- Qannen Amarya
- Abokan Miji
- Sata
- Gulma
- Tsananin Damuwa
- Rashi Lafiyar Mace Wajen Gamsar Da Miji
- Rashin Lafiyar Miji Wajen Gamsar Da
Matarshi - Sharrin Bokaye
- Rashin Shawara Tsakanin Miji Da Mata
- Aikin Mace (Ta Zama Yar Kasuwa K0
Ma’aikaciya) - Rashin Ilimi Da Samun Wayewa Akan
Aure - Rashin Daukar Nauyin Iyali Wajen Basu
Haqqi - cm Bashi Ayi Aure
- Yawan Tafiye—Tafiye (Bala Guro)
- Yawan Zuwa Unguwa
- cm Amanar Aure Daga Miji K0 Mata
- Shigar Da Qawaye K0 Abokai Cikin Harkar Iyali
- Rashin Kula Da Addini
- Girman Kan xaya Daga Cikin Ma’aurata
- Rashin xaukar Aure A Matsayin Ibada
- Butulci Da Manta Alheri
- Samun Larura K0 Wani Ciwo Mai Tsanani
- Yawan Shigar Iyaye Cikin Harkar Aure
- Al’mubazzaranci
- Rashin Godiya
- Mummunan Zato
- Rashin Nuna Tausayi Da Damuwa Da
Juna.