Biography / Tarihi

Cikakken Tarihin Umma Shehu

Ummah Shehu wacce aka fi sani da Umma Shehu, ita ce fitacciyar jarumar Kannywood wadda ta fito a fim din ‘Sa-in-sa’ tare da Adam A Zango.
Ta halarci kwalejin Sheik Abubakar Gumi da ke Kaduna da kuma makarantar koyon aikin kiwon lafiya, Kaduna. Babban jarumi Tijjani Asase ne ya gabatar da Ummah a cikin masana’antar fina-finan Hausa. Ta bayyana rawar da take takawa fina-finan su Ali Nuhu, Yakubu Mohammed da Falau A Dorayi. Yar wasan wacce ke zaune a Kaduna ta yi fice a fina-finan hausa da yawa kamar su Hawan Dare, Gidan Badamasi, Ummah ta taɓa yin aure har ta zama Uwa ta haifa ƴa ɗaya tilo. Ummah Shehu ta lashe lambobin yabo da dama ciki har da Fitacciyar yar’ fim din Hausa a ce a shekarar 2015 City People Entertainment Award.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu