Biography / Tarihi

Cikakken Tarihin Tijjani Asase

Tijjani Abdullahi Asase wanda aka sani da Tijjani Asase Jarumi ne kuma furodusa wato mai shirya fina-finai a masana’antar Kannywood.

Tijjani Asase Haihuwan Kano, Nigeria Gurin zamansa Kano, Nigeria
Aiki Furodusa * Jarumi

Aikin Fim

Jarumin ya daɗe ana damawa da shi a masana’antar ta kannywood kuma yayi fice wajen fitowa a matsayin ɗan daba a cikin fina finan hausa na kannywood. Mutane sun fi saninsa da alkunya (DAMUSA). Yana da abokanan damawa a wasan hausa na kannywood irn su Kumurci, Momo, Kazaza, Dubadis da sauransu.

Fina-finanai

Jarumin yayi fina-finai da dama ga wasu daga ciki su ne;

Larai

Namamajo

Bazan Barki Ba

Gidan Badamasi (Fim Mai dogon zango)

Ƙarangiya

Alkibla

Sarauniya

Gwaska

Aduniya (Fim Mai dogon zango)

Yar gatan baba. da sauransu.

Iyali

Yana da mata da yaya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu