Biography / Tarihi

Cikakken Tarihin Musa Mai Sana’a

Musa Ahmad wanda aka fi sani da Mai Sana’a fitaccen dan wasan barkwanci ne, Jarumi, Darakta kuma Furodusa a Masana’antar shirya Fina-finan Kannywood,

Shekarun Haihuwa

An haifi Musa Mai Sana’a a ranar 17 ga watan Yulin shekarar alif 1982 a jihar Kano da ke Najeriya.

Mai Sana’a ya yi karatunsa na firamare a jihar Kano kafin ya wuce makarantar sakandare ta maza da ke Kano don samun takadar shaidar kammala WAEC.

Musa yana daya daga cikin fitattun jaruman barkwanci a masana’antar fina-finan Hausa,

Ya shiga harkar fim a shekara ta 2000 inda yayi fina finai da dama a masana’antar da kuma da kuma wanda ya shirya da kansa.
Musa Mausana’a na da mata daya da kuma ya’ya uku.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu